Featured Posts
Featured Featured
whatsapp-data-subscription-for-mtn-airtel-9mobile-glo
Whatsapp Data Subscription For MTN, Airtel, 9mobile And Glo
rewards-to-top-most-active-contributors-for-september-2017
Rewards to Top Most Active Contributors for September 2017

Wednesday, 18 October 2017

Sunayen kwamishinonin da Ganduje ya kora da sabbin da aka nada


By: 0hackit 0hackit | Time: October 18, 2017 | Label: | |Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya kori wasu kwamishinonin sa biyar inda ya nada wasu a madadin su.

Wadanda aka sallama sune, Kabiru Dandago, Hamisu Lambu, Rabiu Bako, Zubaida Damakka da Haruna Falali.

Sabbin da aka nada kuma sune Ibrahim Muhammad, five others, Aminu Aliyu, Aminu Dan Amu, Musa Kwankwaso, Ahmed Rabiu da Aisha Jaafar.

Gwamnan ya gode wa wadanda aka sallama cewa za a iya nada su wasu mukaman idan ana bukatan hakan.

No comments:

Post a Comment

Disclaimer: Opinions expressed in comments are those of the comment 💬📝writers alone and does not reflect or represent the views of CLICKNAIJ Blog🚯